Kasuwar Ibadan Ta Kama Da Wuta
Kayayyakin al’umma da kadarorin miliyoyin nera ne su ka kone yayin da iftila’in gobara ya afkawa babbar kasuwar Araromi da ke Agodi-Gate, a babban birnin badan na jihar Oyo. Ance gobarar ta fa ra ne da misalin karfe 2 na safiyar ranar Asabar, kuma ta na ci gaba da ruruwa, inda jami’an kashe gobara na […]