Sakataren Gwamnatin Jihar Bauchi ya ajiye mukaminsa

Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed Abdulkadir ya amince da murabus din sakataren gwamnatin jihar, Barista Ibrahim Kashim. Hakan na dauke ne cikin wata sanarwa daga mai tallafa wa gwamnan kan harkar yada labarai, Mukhtar Gidado. Sanarwar ta bayyana cewa shugaban ma’aikatan gidan gwamnati Dakta Aminu Hassan Gamawa shi ne zai dare kujerar a matsayin rikon […]

Read more
Title
.